IQNA

Kimanin Masallatai 200 A Birnin Makka Ba Su Kallon Ka'aba

15:24 - April 08, 2009
Lambar Labari: 1762188
Bangaren Manema labarai: Said ja'afar Fatimi Nush Abad: rahotonnin kfafen watsa labarai a Saudiya suna nuni da cewa: Kimanin masallatai 200 a birnin Makka Ba su kollon Ka'aba.
Bangaren manema labarai a cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne bayan ya nakalto daga hukumar kula da Hajji da Umara a Iran ta watsa rahoton cewa: rahotonni daga Saudiya na nuni da cewa: an lalata kimanin masallatai dari biyu a birnin Makka saboda sun kaucewa kollon Ka'aba ma'ana bas u kollon Kiblar musulmi ldon sabke faralin salla saboda yadda aka gina sub a kan ka'ida da kiyaye sharadin kollon Ka'aba.

383904
captcha