Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta jiyo majiyar labarai ta Nasij cewa a kasar Tunusiya an kafa wani sabon gidan talbijin mai suna alzaituna da zai rika watsa shiryan addini ta hanyar tauraron dan adam daga wannan kasa zuwa a cikin sauran kasashen duniya.Kuma an kaddamar da wannan tasha ta talbijin tun shekarar da ta gabata ne a cikin watan Ramadan aka bude radiyon Alzaitun da kuma a wannan shekara aka bude wannan tasha ta Zaitun.
388436