Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta watsa rahoton cewa: bayan ta nakalto daga majiyar gwamnatin Hadaddiyar Daular larabawa ta fahimci cewa an fara gudanar da wannan gasa tsakanin yan jami'a da suka fito daga fadin kasar da za su fafata da junansu kan wannan gasa. Daga cikin gasar akwai harda ta jizi'I 20 da kuma goma da kuma hardar kur'ani baki daya da kuma gasar ta hada da wasu ayoyi kamar Bakara ali imrana.
401530