Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewaAyatullahi Uzma Makaramul Shirazi ya maida martani kan zargin da Sheikh Kalbani limamin masjidin Haram da ya kafirta yan Shi'a a wata tattaunawa da ya yi da gidan BBC da cewa idan yana bukatar sanin Mushirikai da ayyukansu sai ya yi dubi da ayoyi guda biyu na 31 da aya ta 32 a cikin suratul Roma. Kuma wannan shi ne karon farko da wannan mashahurin malami ya mayar da martani kan kafirta yan shi'a daga wani malamin addinin Musulunci.
402766