IQNA

An Rarraba Wani Karamin Littafi Da Ya Kumshi Hadisan Manzo A Tsakanin Al'ummar Karkizistan

16:56 - May 20, 2009
Lambar Labari: 1781059
Bangaren ilimi da nazari:an rarraba wani karamin littafi day a kumshi Hadisan Manzon Allah (SWA) ga al'ummar Karlkasistan da kuma ofishin kula da maluman addini da musulmin kasar ta dauki dawainiyar hakan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton ofishin da ke kula da malummai da musulmin kasar ta Karkizistan ce ta daukin wannan nauyin wallafawa da kuma rarrabawa wani karamin littafi day a kumshi hadisai na manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi ga al'ummar musulmin wannan kasa . Wannan wani mataki ne ya samu karbuwa da jinjinawa ta musamman daga musulmin kasar .Kuma wannan mataki zai taimakawa ilimi da sanin addini a wannan kasa.


407609
captcha