Bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na hukumar kula da al'adu na musulunci a kasar Saudiya ,cibiyar da ke kula da hakokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin cewa"a karon farko za a guidanar da wani taro da ya shafi fahimtar juna da tattaunawa a tsakanin addinai na tauhidi da kuma taron aka ba shi suna da taken yanayi guda da sulhu a cikin addinai na tauhidi kuma za a fara gudanar da wnnan taro ne daga gobe talata idan Allah ya kai mu kuma za a samu halartar marubuta da masa da dama gami da yan jarida na wannan kasa ta Kurwasiya.
413795