Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga Labanon ta watsa rahoton cewa; Ayatullahi Kablan ya bayyana cewa: a abubuwa da maganganun da Natanyaho ya bayyana ya tushe duk wata hanya ta magance matsalar Palasdinu da al'ummarta kuma wannan ya fito da mummunar manufa ta shugabannin yahuwanan sahayoniya masu son tada zaune tsaye da duk wani mataki day a shafi zaman lafiya da ci gaban yankin.
421563