Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton fara wannan gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da hukumar da ke kula da harkokin addini da ayyukan alkheiri ta shirya gudanarwa. Karkashin wannan rahoto wakilai masu yawa ne za su halarci wannan gasar daga kasashe satin na duniya.
423714