IQNA

Taron Kasa Don Girmama Mahardata Kur'ani A Yamen

17:23 - June 27, 2009
Lambar Labari: 1795521
Bangaren kasa da kasa; A karo na sha daya ana gudanar da taron girmama mahardata kur'ani da hadisan manzon Allah (WAS) a kasar Yamen.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kasar yamen yamen News cewa: Anwar Ka'id sakataren hadin guiwar kungiyoyin masu kula da harkokin kur'ani a kasar da sunnar Manzon rahama Muhammad tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi cewa; ya bayyana cewa: a wannan bukin girmamawa kimanin mahardata kur'ani 342 ne za girmamma mata da maza da kuma suka yi sa'ar hardace kur'ani baki daya.

425516
captcha