Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: majiyar labarai ta Nasariya ce ta shaida mata shirya gasar karatun kur'ani da za a fafata da juna tsakanin matasa a fadin kasar ta Iraki kuma hadin guiwa kungiyoyi da hukumomi masu kula da karatun kur'ani a Iraki ne suka shirya wannan gasa tare da hadin guiwar hukumar mai kula da matasa ta kasa kuma masu karatu da harda ne a fadin kasar za su fafata da juna.
425754