IQNA

'Yan Sandan Kasar Girka Sun Rushe Wani Sansanin Musulmi A Birnin Patras

22:45 - July 17, 2009
Lambar Labari: 1802691
Bnagaren kasa da kasa; Gwamnan lardin Karbala Amaluddini Majid ya bayyana cewa ranar 3 ga watan sha'aban rana mai albarka, wadda ita ce ranar haihuwar Imam Hussain AS, a kan haka daga wannan shekara an saka wa wannan rana suna ranar Karbala.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labarai na Duniya Bulteni cewa; Gwamnan lardin Karbala Amaluddini Majid ya bayyana cewa ranar 3 ga watan sha'aban rana mai albarka, wadda ita ce ranar haihuwar Imam Hussain AS, a kan haka daga wannan shekara an saka wa wannan rana suna ranar Karbala. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan sansani a lokutan baya kimanin musulmi 1800 ne suke rayuwa a cikinsa, amma saboda matsin lambar gwamnatin kasar girka suka bar wurin, inda kimanin musulmi dari daya ne kawai suka yi saura a cikin sansanin. Babban dalilin da ya sa gwamnatin girka daukar wannan mataki shi ne ganin yadda musulmi suke gabatar da harkokinsu na addini a cikin wannan sansani, kumasuna ta samun ci gaba.

434412

captcha