Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; majiyar da ke kula da hulda da jama'a a komitin shirya wannan kasuwar baje kolin finafinai kan cin zarafin kananan yara a Gaza da Palasdinu ya fitar da sunayen fina-finai da suka taka rawar gani da kuma suka shafi yabo na musamman kan wannan matsala.
437477