IQNA

17:38 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805947
Bangaren kasa da kasa; Za a kayyade mniyyatan bana musamman ma masu shekaru da suka haura 65 da haihuwa da kuma masu kananan shekaru kasa da 12.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labarai na zaman cewa; Za a kayyade mniyyatan bana musamman ma masu shekaru da suka haura 65 da haihuwa da kuma masu kananan shekaru kasa da 12, domin kaucewa kamuwa da cutar nan ta murar aladu a yayin gudanar da ayyukan haji. Bayanin ya ci gaba da cewaministan ma'aikatar kiwon lafiya na kasar saudiyya ne ya sanar da hakan, inda ya bayyana cewa hakan sakamako ne na zaman da suka gudanar a birnin Alkahira.

48073

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: