Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran was na kasar saudiyya cewa; An zabi mahardata kur'ani uku a matsayin masu kiran salla a masallacin manzon Allah SAW da ke birnin Madina. Bayanin ya ci gaba da cewa idan aka kwatanta da lokutan baya inda da dama daga cikin al'ummomin nahiyar turai suka dauki tsananin gaba da addinin muslunci sakamakon siyasar da wasu kasashe suka dauka ta bayyana addinin musulunci a matsayin addinin tashin hankali, yanzu hakan ya ragu matuka a kasashe da daman a nahiyar.
442652