Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangarensa na kasar Labanan cewa; An fassara littafin nan na sayyida Zainab wanda ke Magana kan kalaman Imam Hussain AS, wanda aka buga a kasar Labanan tare da yada shi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin irin taruka da musulmi musamman ma mabiya mazhabar shi'a suke gabatarwa a kasar Amurka, ba wai kawai a jahar Texas har ma da sauran jahohin kasar inda ked a mabiya addinin musulunci.442866