IQNA

Za A Tura Mahardata Kur'ani Zuwa Wajen Kasar Domin Karo Kara Kwas

22:36 - August 03, 2009
Lambar Labari: 1809290
Bangaren kur'ani; Minista mai kula da ma'aikatar harkokin ayyukan haji a kasar Afganistan ya bayyana cewa nan bad a jimawa ba za a fara tura mahardata kur'ani mai tsarki zuwa wajen kasar domin samun kwasa-kwasai kan hardar ku'ani.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangarensa na kasar Afganistan cewa; Minista mai kula da ma'aikatar harkokin ayyukan haji a kasar Afganistan ya bayyana cewa nan bad a jimawa ba za a fara tura mahardata kur'ani mai tsarki zuwa wajen kasar domin samun kwasa-kwasai kan hardar ku'ani. wanda kuma hakan zai amfani duniyar musulmi a halin yanzu da kuma zamuna masu zuwa. Ya ci gaba da cewamalaman tafsirin kur'ani a kasar Iran suna yin kokari matuka domin fitar da hakikanin ma'anonin kur'ani, musamman ma ta fuskacin bayyana ayoyin da ma'anoninsu ta hanyar hadisan ahlul bait AS.442648




captcha