Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa a birnin Kualalampur na kasar malazia cewa; Wakilan kasar Iran an halartar gasar karatu da harder kur'ani a kasar malazia, amma daga bangaren makaranta fitaccen makarancin nan na Iran ne ke wakiltar kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa gasar karatun kur'anin tana samun ci gaba fiye da sauran lokutan da suka gabata idan aka kwatanta da sauran lokutan da aka gudanar da wannan gasar.
444645