IQNA

Wasu 'Yan Makaranta A Bolgari Za Su Samu Horon Addini A Turkia

21:13 - August 09, 2009
Lambar Labari: 1811409
Bangaren kasa da kasa; Wasu daga cikin yara 'yan makaranta mabiya addinin Musulunci a kasar Bolgaria za su rika halatar makarantun addini a kasar Turkiya domin kamala karatunsu na addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran ikan ya nakalto daga shafin internet na wata cibiyar kula da harkokin musulmi a kasar Bolgaria cewa; Wasu daga cikin yara 'yan makaranta mabiya addinin Musulunci a kasar Bolgaria za su rika halatar makarantun addini a kasar Turkiya domin kamala karatunsu na addinin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa mutumin na shirye-shiryen sake watsa wani zanen batunci ga addinin muslunci a cikin 'yan lokutannan, lamarin da ke ci gaba da fuskantar fushin musulmi.
444754




captcha