IQNA

Limamin Addinin Kirista Ya Bayyana Imam Zaman Da Borin Musulmi

16:49 - August 10, 2009
Lambar Labari: 1811851
Bangaren kasa da kasa; A cikin akidar addinin musulunci Imam Mahdi wani mutum mai matukar daraja da matsayi wajen ubangiji, wanda zai bayyana a karshen zamani domin kubatar da duniya daga zalunci da danniyar kasashe masu girman kai,
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga dakin taron tunawa da ranar haihuwa Imam Mahdi da aka gudanara birnin Tehran cewa; wani daya daga cikin mahalata taron wanda kuma limamin kirista ne ya bayyana cewa; A cikin akidar addinin musulunci Imam Mahdi wani mutum mai matukar daraja da matsayi wajen ubangiji, wanda zai bayyana a karshen zamani domin kubatar da duniya daga zalunci da danniyar kasashe masu girman kai, tare da tabbatar da adalci a doron kasa, da kuma kyautata rayuwa ta zamnatakewar jama'a.
445258
captcha