IQNA

An Rubuta Wani Littafi Mai Bayani Kan Kan ilimin Kura'ani Da Faransanci

17:08 - August 12, 2009
Lambar Labari: 1812835
Bangaren kasa da kasa; An rubuta wani littafi da ke bayani kan ilimin kur'ani mai tsarki a cikin harshen faransanci, wanda kuma wannan shi ne karo na farko da aka rubuta wani littafi irin wannan a cikin harshen faransanci.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran shark alausat cewa; An rubuta wani littafi da ke bayani kan ilimin kur'ani mai tsarki a cikin harshen faransanci, wanda kuma wannan shi ne karo na farko da aka rubuta wani littafi irin wannan a cikin harshen faransanci. An rubuta wani littafi da ke bayani kan ilimin kur'ani mai tsarki a cikin harshen faransanci, wanda kuma wannan shi ne karo na farko da aka rubuta wani littafi irin wannan a cikin harshen faransanci.
446484

captcha