Kamfanin dilalncin labaran Ikna ya habarta cewa; Wani malamain addinin Musulunci mai suna Mahdavi Mehr ya bayyana cewa; kada akebance dukaknin harkokin kur'ani da ake mafanar da mutane ga mabiya addinin muslunci kawai, a'a a bar har ma wadanda ba musulmi su san kur'ani da ilimin da ke cikinsa. kada akebance dukaknin harkokin kur'ani da ake mafanar da mutane ga mabiya addinin muslunci kawai, a'a a bar har ma wadanda ba musulmi su san kur'ani da ilimin da ke cikinsa.
446726