IQNA

16:37 - September 13, 2009
Lambar Labari: 1825650
Bangaren Manema labarai: Za a gudanar da taro kan Karatun Kur'ani da waken addini na Jami'ar Mata Ta Lahur.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce daga Lahur ta watsa rahoton cewa: a daidai wannan lokaci na ranekun watan Azumi za gudanar da wani taro kan karatun kur'ani da wakoki na addini a jami'ar mata ta Lahur .Kuma za a su halartar masana da kwararru a kan wadannan fannoni da za su yi nazari kan yadda za su inganta wannan lamari.

463457

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: