IQNA

An Nuna Wani Falle Na Kur'ani Mafi Tsofa A Cikin Shafin Internet

16:18 - September 15, 2009
Lambar Labari: 1826627
Bangaren manema labarai'An samu da kuma nunawa wasu fallaye na kur'ani mafi dadewa a cikin wani shafin Internet.
Bayan ta nakalto daga shafin internet na Mirasul Maktub ,cibiyar dake kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa wadannan fallaye na karni na bakwai ne miladiya da hakan yake nuna dadewar wannan fallaye na kur'ani.Daya daga cikin fallayen biyu mai lamba 1572 akwai alamar ta karni na daya ne bayan kaurar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi don haka wannan ke nuni da tsawon tarihin wadannan fallaye na kur'ani.

464664
captcha