IQNA

Masallacin Kudus Wani Bangare Ne Na Hadin Kan Musulmi Da Kiristoci Na Tsawon Lokaci

17:04 - September 16, 2009
Lambar Labari: 1827204
Bangaren siyasa da zamantakewa: Mai bada fatawa a kasar labanon a lokacin day a ke jawabi ya yi nuni da huce gonad a irin da gwamnatin HKi ke nunawa Kudus da Masallacin Aksa da cewa: masallacin Kudus wani bangare ne na wayewa musulmi da kiristoci da hadewarsu na tsawon lokaci.
Daga kasar Labanon ne Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Muhammad Rashid Kabani a lokacin da ake bude baki a Labanon ne a wani taro na musamman babban mai bada fatawa a kasar ta Labanon ya bayyana cewa: huce gonad a irin da gwamnatin HKi ke nunawa Kudus da Masallacin Aksa da cewa: masallacin Kudus wani bangare ne na wayewa musulmi da kiristoci da hadewarsu na tsawon lokaci. Kuma wannan hadewar da musulmi da kiristoci da yadda suke mutunta wannan guri mai tsarki da masallacin Kudus Yahudawan Sahyoniya na kokarin wargaza shi.

465154

captcha