IQNA

An Bayyana Sunayen Wadanda Suka Yi Fice A Gasar Kur'ani Ta Muhammad Na Shidda

17:05 - September 16, 2009
Lambar Labari: 1827209
Bangaren kasa da kasa: An Bayyana Sunayen Wadanda Suka Yi Fice A Gasar Kur'ani Ta Muhammad Na Shidda.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga Infomaroc ta watsa rahoton cewa: an bayyana sunan mutane tara da suka yi fice a lokacin gudanar da gasar karatun kur'ani da sarkin Marokko ke warewa wadanda suka taka rawar gani lokacin gasar. Wannan gasar ta hada mahardata kur'ani baki daya da tafsirinsa da hardar izihi biayr tare da tartili.

465355

captcha