IQNA

13:00 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828727
Bangaren kasa da kasa; Wani fitacce makarancin kur'ani dan kasar Algeria mai suna Ilyas Al-shuhra shi ne ya lashe gasar karatun kur'ani da aka gudanar a kasar,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar Aljazair cewa; fitacce makarancin kur'ani dan kasar Algeria mai suna Ilyas Al-shuhra shi ne ya lashe gasar karatun kur'ani da aka gudanar a kasar, wadda gasa da aka sab gudanarwa ta kasa da kasa a kowace shekara. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan makaranci ya samu kyauta da aka yi wa lakabi da farisul kur'an, nda ya bayyana jin dadinsa kan hakan. 467598

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: