Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: an dage taron kasa da kasa karo na biyu da za a tattauna kan irin rawar da addinin Musulunci ke takawa kan harkokin mata kuma za a samu halartar wakilin jagoran juyin juya halin Musulunci a jami'o'i. Burin wannan taro na kasa da kasa shi ne bayyana hakikanin matsayin mata a Musulunci.
467615