IQNA

A Gidan talbijin Mia Zaman kanta A Afganistan an watsa Fina-finan Imam Ali (AS)

16:06 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828858
Bangaren al'ada da Fasaha ; A Gidan talbijin Mia Zaman kanta A Afganistan an watsa Fina-finan Imam Ali (AS).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne ta watsa rahoton bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Afganistan da ta shaida mata cewa: wani gidan talbijin mai zaman kansa a wannan kasa ya watsa fina fina da suka shafi rayuwar imam Ali (AS) a dai dai lokaci na shahadar wannan bawon Allah . Wannan gidan talbijin bai jima da fara watsa shirye-shiryensa ba .

467662

captcha