Bangaren siyasa da zamantakewa; Jakadan Iran A Tanzaniya ne ya bayyana cewa: magance matsalar Palasdinu tana bukatar hanyoyi biyu ne ta farko dukan mazauna yankin musulmi,kiristoci da yahuda su kalubalanci mamaye sai kuma ta biyu rungumar gwagwarmaya kan gwamnatin HKI.