Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Kudus Press ta watsa rahoton cewa: hukumar da ke kula da yada ilimi ta majalisar dinkin duniya ce ta shirya tare da hadin ma'aikatar hulda da jama'a da ta kiwonlafiya da ajiyar kayan tarihi na Musulunci ta shirya. Kuma za a samu halartar wakilai da baki masu yawan gaske daga kasashen duniya.
469352