IQNA

Aiki Tare Tsakanin Jodan Da UNESCO Domin Hana Canja Kibilar Kudus Ta Musulunci

19:00 - September 27, 2009
Lambar Labari: 1830634
Bangaren siyasa da zamantakewa:ministan harkokin wajen kasar Jodan a cikin wani jawabi ne day a gabatar ya bayyana hakan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga Jodan ta watsa rahoton cewa: ta jiyom jaridar Aldastur da ke fitowa a wannan kasar ta Jodan tana mai cewa Nasir Joda a jiya a bayan taren babban zauren majalisar dokokin da aka gudanar a birnin New York ya bayyana cewa: Kasar Jodan da hukumar da ke kula da ci gaban ilimi da al'adu ta majalisar dinkin duniya sun amince sun kare duk wani tsari da kibilar Musulunci da birnin kudus ked a shi da hana yahudawan sahayoyin cimma mummunan burinsu na canjawa birnin kibila.


469672
captcha