Bangaren kasa da kasa; Jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta habarta cewa bisa bincike da aka gudanar dangane da yakin da Isra'ila ta kaddamar kan al'ummar Gaza, yahudawa sun keta hurumin dan adam a zirin Gaza.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habara cewa; Jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta habarta cewa bisa bincike da aka gudanar dangane da yakin da Isra'ila ta kaddamar kan al'ummar Gaza, yahudawa sun keta hurumin dan adam a zirin Gaza. Jaridar ta ci gaba da cewa kungiyoyin kare hakkin biladama na kasa da kasa, kuma masu bincike daga sassa daban-daban na duniya su ne suka tabbatar da hakan sakamakon binciken da suka gydanar. 472696