Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Himmat ta watsa rahoton cewa; a wannan taron baje kolin nuna kwarewa ta harkar kafafen watsa labarai da al'adu ,kuma an samu halarta a wajen wannan kasuwa masu yawan gaske daga kasashen musulmi inda ta kara da cewa: Jami'ar Kulrado Tana Daga Cikin Mahalarta Taron Kasa Da Kasa Na Islam Da Kafafen Watsa Labarai.
473214