Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Mehr cewa; An fara gudanar da zaman tattaunawar mabiya addinai a kasar Jamus, da nufin kara kusanto da fahimta tsakanin dukkanin mabiya addinai na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa taron za a gudanar da shi cikin 'yan kwanakin nan domin tattauna hanyoyin da kafofin yada labarai za su iya bayar da gudunmawa wajen hada kan mabiya addinai.473247