IQNA

Juyin Juyin Halin Musulunci Ya Sa Musulmi Sun Farka A Duniya

14:09 - October 05, 2009
Lambar Labari: 1833808
Bangaren kasa da kasa; Tun bayan samun nasar juyin juya halin Musulunci a Iran, kasashen musulmi sun farka dangane da makircin da ake kulla musu a cikin kasashe masu girman kai,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na ofishin jagortan juyin juya halin a Iran Ayatollah Sayyid Khamenei cewa; a cikin wani bayani da babban mai bai wa jagoran shawara kan harkokin siyasar waje ya gabatar, Dr Ali Akbar Velati ya bayyana cewa; Tun bayan samun nasar juyin juya halin Musulunci a Iran, kasashen musulmi sun farka dangane da makircin da ake kulla musu a cikin kasashe masu girman kai, da nufin kawar da su daga koyarwar addinin Musulunci.473824


captcha