IQNA

Sabbin Yan Mulkin Mallaka na Kokarin Murkushe Tunanin Musulunci A Afganistan

16:47 - October 06, 2009
Lambar Labari: 1834456
Bangaren kasa da kasa: Sabbin yan mulkin mallaka a kasar Afganistan na kokarin murkushe duk wani tunani na Musulunci a Afganistan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa shugaban hukumar binkasa al'adu da duk wani harkokin musulunciu da kuma shi ne shugaban hukumar gidan radiyo da talbijin ta kasar ta Afganistan ya bayyana a karara yadda sabbbin yan mulkin mallaka a wannan kasa suke ta kulla makircin ganin sun murkushe duk wani tunani na Musulunci a wannan kasa.

474199

captcha