IQNA

Hukumomin Kare Hakkin Dan Adam Sun Nuna bacin Ransu A Fili Kan Apartad A Los Angelos

15:57 - October 10, 2009
Lambar Labari: 1835757
Bangaren kasa da kasa: hukumomin kare hakkin dan adam sun nuna bacin raid a adawa mai tsanani kan yadda ake nuna wariya daga gwamnatin Amerika a Kaliforniya da kuma raba yankunan musulmi a garin Los Angelos.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Mahit ta watsa rahoton cewa: : hukumomin kare hakkin dan adam sun nuna bacin raid a adawa mai tsanani kan yadda ake nuna wariya daga gwamnatin Amerika a Kaliforniya da kuma raba yankunan musulmi a garin Los Angelos. A wannan karni abin kunya da ciza yatsa a samu cewa a kasa kamar ta Amerika akwai sauran bilbidin halayyara cin zarafin dan adam da nuna wariya tamkar wadda ta wakana a kasar Afrika ta kudu ta raba al'umma gida biyu da takurawa wata al'umma ko kabila saboda banbanci addini ko akida da launinsu.

476211

captcha