IQNA

Kungiyoyin Addini A Jordan Sun Bukaci Kafa Rundunar Kare Qods

16:58 - October 10, 2009
Lambar Labari: 1835781
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyin addinin Musulunci a kasar Jordan sun bukaci da a kafa wata runduna ta musamman domin bayar da kariya ga masallacin Qods da ke fuskantar barazanar rushewa daga yahudawan sahyuniya a kullum rana.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar dastur ta kasar Jodan cewa; Kungiyoyin addinin Musulunci a kasar Jordan sun bukaci da a kafa wata runduna ta musamman domin bayar da kariya ga masallacin Qods da ke fuskantar barazanar rushewa daga yahudawan sahyuniya a kullum rana. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan bayani ya zo a matsayi na bai daya daga mutanen kasar wadanda suke gwagwarmaya. 476221
captcha