Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani shiri na musamman da ya kunshi bayar da horo ga limaman masallatai a fadin kasar Jamus, daga ciki kuwa har da limaman babban yankin da ya fi yawan musulmi a kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalt daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Jamus cewa; Za a fara gudanar da wani shiri na musamman da ya kunshi bayar da horo ga limaman masallatai a fadin kasar Jamus, daga ciki kuwa har da limaman babban yankin da ya fi yawan musulmi a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar musulmin kasar ta shirya gudanar da wannan shiri. 476471