Daga Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton : Muhammad Rashid Kabani muftin kasar Labanon ya bayyana halin da masallacin Kudus ke ciki tare da yin Allah wadai da kaukausar sukar komitin tsaro na majalisar dinkin duniya day a yi shiru da gum da bakinsa bay a cewa komi kan wannan cin zalum da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke nunawa Palasdinawa da kuma mamaye wato killace masallacin Kudus mai tsarki.
476640