IQNA

A Cikin Wannan Shekara Ce Tunusiya Za Ta Dauki Nauyin Baje Kolin Kur'ani

13:54 - October 12, 2009
Lambar Labari: 1836647
Bangaren siyasa da zamantakewa:Ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Tunusiya a wata tattaunawa ya bayyana cewa: a cikin wannan shekara a kasar ta Tunusiya za a gudanar da wannan kasuwar baje koli.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta bayyana cewa Said Hasan Asamani mai kula da ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa cewa: Ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Tunusiya a wata tattaunawa ya bayyana cewa: a cikin wannan shekara a kasar ta Tunusiya za a gudanar da wannan kasuwar baje koli. Tuni al'ummar kasar suka nuna gamsuwa da jin dadinsu dangane da wannan kasuwar baje kolin kur'ani da za a gudanar a kasarsu.

477219

captcha