Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Turkiya cewa; Dubban matasan kasar Turkiya ne suka nuna cikakken goyon bayansu ga matasan palastinu a wata zanga-zangar da suka gudanar da garin kaisariyya na kasar Turkiya. Dubban matasan kasar Turkiya ne suka nuna cikakken goyon bayansu ga matasan palastinu a wata zanga-zangar da suka gudanar da garin kaisariyya na kasar Turkiya.477034