Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; An yi Allawadai da ayyukan yaki da Isra'ila ta kaddamar kan al'ummar Gaza, da kuma cin zarafin da take yi wa al'ummar musulmi da ke birnin Qods mai alfarma. Hakin kuwa ya z one a cikin wani zama da aka gudanar a birin Jeneva na kasar Switzerland na kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya. 479108