IQNA

Taron Ministocin Al'adu Na Kasashen Musulmi A Baku

17:26 - October 17, 2009
Lambar Labari: 1838194
Bangaren kasa da kasa:an kawo karshen taron ministocin harkokin al'adu na kasashen muslmi a Baku.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne bayan ta nakalto daga Dunya gazetesi ta watsa rahoto kan taron ministocin al'adu na kasashen musulmi mambobi a cikin kungiyar hadin kan kasashen musulmi.Kuma wannan shi ne karo na shidda da aka gudanar da irin wannan taro na hukumar Aisisko na kasashe mambobi a cikin kungiyar kasashen musulmi oci.

479111

captcha