Cibiyar da kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga Risalehaber ta watsa rahoton cewa; burin zabar wannan dan siyasa musulmi a matsayin mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin addini zai taimaka ainin ta fusdkar al'aa da addini kuma wani lamari ne tamkar zakaran gwajin dafi ta fuskar siyasa a wannan kasa da sauran kasashe na yin koyi da kasar ta Filipine.
479084