IQNA

Kungiyoyin Musulunci Da Ba Na Musulunci Ba Suna Gwagwarmaya Tare

16:40 - October 20, 2009
Lambar Labari: 1839736
Bangaren siyasa da zamantakewa: Allama Fadllah babban marji'I a kasar Labanon a lokacin da yake gabatar da wani jawabi ne ya bukaci kungiyoyi na musulmi da wadanda ban a musulmi bad a su hado gwagwarmaya tare kan makiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ne daga kasar Labanon ta watsa rahoton cewa: Allama Fadllah babban marji'I a kasar Labanon a lokacin da yake gabatar da wani jawabi ne ya bukaci kungiyoyi na musulmi da wadanda ban a musulmi bad a su hado gwagwarmaya tare kan makiya.Har ila yau ya jaddada cewa; matsaloli da kasashen musulmi da na larabawa ke cikin a yau ana bukatar hadin kai da bin manufa guda da hakan zai taimaka wajen cimma matsaya guda ko shakka babu.

480702

captcha