IQNA

Taron Rawar Da Kafofin Yada Labarai Za Su Taka Wajen Yada Addini

12:58 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840084
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar turkiya dangane da irin rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen kara ilmantar da jama'a dangane da addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar turkiya dangane da irin rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen kara ilmantar da jama'a dangane da addinin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro zai mayar da hankali ne kaco kaf kan irin damar da suke da ita ne wajen kara wayar da kan jama'a, musamman ma jaridu da mujallu. 481393



captcha