IQNA

Kungiyar ISESCO Ta Yi Alladawai Da Harin Sistan Da Balochestan

12:57 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840088
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar kula da harkokin al'adu da ilimi a kasashen musulmi ta ISESCO ta yi Allawadai da harin ta'addancin da aka kai a lardin Balochestan da Sistan da ke kudu maso yammacin jamhuriyar ta Iran.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi cewa; Kungiyar kula da harkokin al'adu da ilimi a kasashen musulmi ta ISESCO ta yi Allawadai da harin ta'addancin da aka kai a lardin Balochestan da Sistan da ke kudu maso yammacin jamhuriyar ta Iran. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan hari ne na ta'addanci day a kamata a yi tir da Allawadai da shi, kuma kungiyar ISESCO na kara nuna rashin jin dadinta da hakan. 481233

captcha