Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto bangaren yada labaransa na kasar Labanan cewa; Shugaban majalisar dokokin kasar Labanan Nabih Birri ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta'addancin da aka kai a lardin Sistan da Baluchestan. Shugaban majalisar dokokin kasar Labanan Nabih Birri ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta'addancin da aka kai a lardin Sistan da Baluchestan. 481273