IQNA

An Kara Fadada Dangantaka Tsakanin Gwamnatocin Iran Da sri Lanka

19:12 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840248
Bangaren kasa da kasa; An kara fadada dangantaka tsakanin bangarorin Iran da Sri Lanka ta fuskacin al'adu da harkokin ilmi, an bayyana hakan ne a wata tattaunawa tsakanin bangarorin biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Shugaban bangaren kula da harkokin jam'a na cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta jamhuriyar Musulunci ta Iran a reshenta da ke kasar sri Lanka ya bayyana cewa; An kara fadada dangantaka tsakanin bangarorin Iran da Sri Lanka ta fuskacin al'adu da harkokin ilmi, an bayyana hakan ne a wata tattaunawa tsakanin bangarorin biyu. 481416



captcha